Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.
Yau Ce Ranar Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau Ta Duniya
Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.

5
Mata Da Yara Na Kunna Kyandura Domin Tunawa Da Ranar Kanjamau Ta Duniya A Kasar Nepal. Disamba 1, 2015.

6
Dalibai A Korea Ta Kudu Sun Yi Tambarin Cutar Kanjamau Domin Tunawa Da Wadanda Suka Kamu Da Cutar, Disamba 1, 2015.

7
Ma'aikatan Sa Kai Sun Kunna Kyandura Domin Tunawa Da Ranar Kanjamau Ta Duniya A Agartala India, Disamba 1, 2015.

8
Tambarin Da A Ke Nuna Cutar Kamjamau A Madrid Kasar Spain. Disamba 1, 2015.