Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.
Yau Ce Ranar Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau Ta Duniya
Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.

9
Ana Daura Jan kyalle Domin Nuna Goyon Baya Da Bada Kwarin Gwiwa Ga Wadanda Dauke Da Cutar Kanjamau, Disamba 1, 2015.