Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya Ya Tattauna Da Shugaba Hassan Rouhani Na Iran A Birnin Paris.
Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya Ya Tattauna Da Shugaba Hassan Rouhani Na Iran A Birnin Paris
Sun yi wannan tattaunawa yau talata a gefen taron kolin kasashe masu arzikin man gas na uku da ake gudanarwa a Teheran, babban birnin Iran.

1
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya (dama) yana gaisawa da shugaba Hassan Rouhani na Iran kafin tattaunawar da suka yi yau talata, 24 Nuwamba, 2015 a Teheran.

2
Shugaba Muhammadu Buhari da shugaba Hassan Rouhani a lokacin da suka tattauna a Teheran, Talata 24 Nuwamba, 2015

3
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya

4
Shugaba Hassan Rouhani, a dama, yana sauraron ministan harkokin wajensa, Mohammad Javad Zarif kafin ganawar da yayi da shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya.