Hotunan 'Yan kungiyar BBOG dake fafutukar ganin cewa an sako 'yan matan Chibok, a dandalin Unity Fountain dake Abuja inda suka yi bikin nuna murmnar sako 'yan matan.
'Yan Kungiyar BBOG Sun Yi Gangami a Babban Birnin Abuja Inda Suka Nuna Murnarsu Akan Sakon 'Yan Matan Chibok 82

13
Mukarraban 'Yar majalisar kasar Italiya Laura Boldini a lokaci da ta ziyarci dandalin Fountain Square a Abuja.
Facebook Forum