Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Tashin Farashin Wutar Lantarki A Kasar Ghana, Yuli 04, 2023

Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon mun leka Ghana inda al'ummar kasar ke kokawa dangane da tashin gwauron zabbi da farashin lantarki yayi a kasar.

Saurari cikakken shirin Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Tashin Farashin Wutar Lantarki A Kasar Ghana, Yuli 04, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG