Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Yunkurin Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Soke Dokar Karin Masarautu, Yuni 27, 2023

Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da hukuma na wannan makon mun sake duba yunkurin majalisar dokokin Kano a Najeriya na soke dokar karin masarautu guda hudu a jihar

Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Sake Duba Yunkurin Majalisar Dokokin Jihar Kano Na Soke Dokar Karin Masarautu, Yuni 27, 2023 3.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00

XS
SM
MD
LG