Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Matsalar Ambaliyar Ruwa Da Gurbataccen Muhalli A Maradin Nijar, Yuni, 06, 2023

Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan mako zamu haska fitila ne akan matsalar ambaliyar ruwa da gurbatar muhalli dake barazana ga mazauna wasu sassa na birnin Maradi a Jamhuriyar Nijar.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Matsalar Ambaliyar Ruwa Da Gurbataccen Muhalli A Maradin Nijar, Yuni, 06, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00

XS
SM
MD
LG