Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Kwace Wayoyin Hannu A Jihar Kanon Najeriya-Kashi Na Biyu, Mayu, 23, 2023

Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun haska fitila ne akan kalubalen kwacen wayoyin hannu a birnin Kano na Arewa maso Yammacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Kwace Wayoyin Hannu A Jihar Kanon Najeriya-Kashi Na Biyu, Mayu, 23, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

XS
SM
MD
LG