Sabon shugaban kamfanin sadarwa na MTN da ke Afrika ta Kudu, wanda ya kasance mafi girma a nahiyar Afrika, Phuthuma Nhleko ya ce zai nemi a rage tarar da hukumomin Najeriya su ka yiwa kamfanin na dala biliyan 5.2.
Yadda Kamfanin MTN Ya Mamaye Wurare
Kamfanin MTN ya yukuro zai nemi ragin kudaden tarar da hukumomin Najeriya suka saka mai, yayin da sabon shugabansu ya kama aiki.

5
Wani mutum zaune a kusa da shagonsa na sayar da kayan waya, wanda aka yi mai kalan fentin kamfanin MTN

6
Wani mutum ya ne wucewa ta gaban wani shago da aka yiwa fentin kamfanin MTN