'Yansanda a babban birnin Barcelona kasar Spain sun kama wasu da ake zaton suna da alaka da harin da 'yan ta'adda suka kai a ranar Alhamis, yayinda wata mota ta kauce hanya da gangan ta kutsa cikin mutane lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14 da raunata wasu 100
Wata Mota Ta Kutsa Cikin Jama'a A Birnin Barcelona
![Yansanda da mutane dake kan tittuna na taimakawa wadanda suka jikkata ](https://gdb.voanews.com/6d17b455-5d2d-4b73-8071-21432549f97c_w1024_q10_s.png)
5
Yansanda da mutane dake kan tittuna na taimakawa wadanda suka jikkata
![Yansanda na ci gaba da taimakon wadanda harin ya rutsa dasu ](https://gdb.voanews.com/b1b55a6c-d3cb-4c4f-8c5c-9cc48e5df804_w1024_q10_s.jpg)
6
Yansanda na ci gaba da taimakon wadanda harin ya rutsa dasu
![Wata mace na kuka yayinda wani namiji ke taimaka mata bayan da yansanda suka killace inda aka kai harin. ](https://gdb.voanews.com/5ef9bae4-56b3-4677-af21-60345954179d_w1024_q10_s.jpg)
7
Wata mace na kuka yayinda wani namiji ke taimaka mata bayan da yansanda suka killace inda aka kai harin.
![Yansanda na ci gaba da binciken jama'a bayan harin da aka kai ](https://gdb.voanews.com/52127031-7baf-434b-b4fb-7fb60f61f5fd_w1024_q10_s.jpg)
8
Yansanda na ci gaba da binciken jama'a bayan harin da aka kai
Facebook Forum