Kungiyar Tarayyar Turai da kungiyar kasashen Afirka suna taron neman mafitar kwararar 'yan gudun hijira a Turai da ake gudanarwa a kasar Malta.
Taron warware matsalolin kwararar 'yan ci rani zuwa Turai
Kungiyar tarayyar Turai da kungiyar kasashen Afirka suna taro, Nuwamba 12, 2015.
![Masu zanga-zangar lumana game da matsalar 'yan gudun hijira](https://gdb.voanews.com/5bec5513-0293-4fa3-9b78-9abadb998709_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Masu zanga-zangar lumana game da matsalar 'yan gudun hijira
![Shugaban Birtaniya David Cameron a lokacin da ya isa wajen taron](https://gdb.voanews.com/c30f94c0-07a3-443f-88d8-ec255b2438fe_w1024_q10_s.jpg)
10
Shugaban Birtaniya David Cameron a lokacin da ya isa wajen taron