Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gana da paparoma Francis a Fadar Vatican inda suka tattauna akan lamura domin kawo zaman lafiya a fädin Duniya.
Hotuna: Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Paparoma Francis A Fadar Vatican

5
Paparoma Francis a cikin motarsa bayan wata ganawa da ya yi da shugaban kasar Amurka Donald Trump, ranar Laraba 24 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum