A wani taron hadin guywa tsakanin shugaba Obama da shugaban Vietnam Tran Dai a Hanoi babban birnin tarayyar Vietnam, shugaba Obama ya sanar da cewa Amurka ta dage takunkumin hana saidawa Vietnam makamai bayan shekaru hamsin.
Shugaba Barak Obama a Vietnam.
Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.
![Shugaba Barak Obama tare da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a Hanoi.](https://gdb.voanews.com/517e6a46-bf45-4bfa-b31f-7b00e1c28483_cx1_cy1_cw97_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Shugaba Barak Obama tare da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a Hanoi.
![Shugaba Barak Obama ya gana da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a birnin Hanoi.](https://gdb.voanews.com/7868037c-f1c7-4684-96b8-1e7ae8ed525d_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Shugaba Barak Obama ya gana da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a birnin Hanoi.
![Shugaban Amurka Barak Obama yayiwa manema labarai jawabi a Hanoi. ](https://gdb.voanews.com/262e6897-d85d-4fc6-bc2d-101a0ec7c43a_cx1_cy7_cw98_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Shugaban Amurka Barak Obama yayiwa manema labarai jawabi a Hanoi.
![Shugaban Amurka Barak Obama yayiwa manema labarai jawabi a Hanoi.](https://gdb.voanews.com/6b71027d-ea6f-40f8-962b-2aa8fcf68483_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Shugaban Amurka Barak Obama yayiwa manema labarai jawabi a Hanoi.