Kungiyoyin ma'aikata da na al'umma sun kaddamar da gangamin nuna bacin ransu game da karin farashin man fetur da na wutar lantarki da aka fuskanta a kasar, a bayan da gwamnati ta janye tallafin farashin man fetur din
Ana Yajin Aiki A Najeriya Kan Batun Janye Tallafin Farashin Man Fetur

1
Kungiyar kwadago ta TUC da 'ya'yan kungiyoyin al'umma a Lagos suna zanga-zanga a daidai lokacin da suke wuce wani gidan mai dake dauke da sabon farashin man, a Lagos, Najeriya, Laraba 18 Mayu, 2016.

2
Jami'an tsaro na kokarin tare 'ya'yan Kungiyar kwadago ta TUC da 'ya'yan kungiyoyin al'umma a Lagos masu zanga-zanga a Laraba 18 Mayu, 2016.

3
Kungiyar kwadago ta TUC da 'ya'yan kungiyoyin al'umma a Lagos suna zanga-zanga a daidai lokacin da suke wuce wani gidan mai dake dauke da sabon farashin man, a Lagos, Najeriya, Laraba 18 Mayu, 2016.

4