A wani taron hadin guywa tsakanin shugaba Obama da shugaban Vietnam Tran Dai a Hanoi babban birnin tarayyar Vietnam, shugaba Obama ya sanar da cewa Amurka ta dage takunkumin hana saidawa Vietnam makamai bayan shekaru hamsin.
Shugaba Barak Obama a Vietnam.
Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.
![Shugaba Obama tare da sakatare janar din jam'iyyar 'yan gurguzu ta Vietnam, Nguyen Phu Trong.](https://gdb.voanews.com/29ce8d29-f26c-472b-aa68-3d5a83018eaf_cx0_cy3_cw99_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Shugaba Obama tare da sakatare janar din jam'iyyar 'yan gurguzu ta Vietnam, Nguyen Phu Trong.
![Shugaban Amurka Barak Obama a Vietnam.](https://gdb.voanews.com/6b314222-95d2-4b42-987a-c7305ec9b825_cx0_cy0_cw95_w1024_q10_r1_s.jpg)
10
Shugaban Amurka Barak Obama a Vietnam.
![Shugaban Amurka Barak Obama a Vietnam.](https://gdb.voanews.com/c3208e08-a44a-4c8b-8cd1-2e29c651fe96_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
11
Shugaban Amurka Barak Obama a Vietnam.
![Tsohon mukarabin shugaban Faranasa Emmanuel Macron kan tsaro a gabban yan majalisa gabbanin saurar karar da aka shigar a kansa.](https://gdb.voanews.com/d3cca0b3-26b1-48df-a7fd-4ef899385017_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
12
Tsohon mukarabin shugaban Faranasa Emmanuel Macron kan tsaro a gabban yan majalisa gabbanin saurar karar da aka shigar a kansa.