NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan Fabrairun 2025 ya shafi harkoki da rayuwar masu bukata ta musamman.
Sannan zamu dora daga inda muka tsaya a makon jiya game da jerin ayyukan da Tchima Mali ke gudanarwa a jihar Maradi don fitar da nakasassu daga halin ni ‘yasu.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna