Niamey, Nijar —
Shugabanin masu bukata ta musamman sun gudanar da taron bitar matsalolin Nakasassu a Najeriya.
Za kuma a ji ci gaban bayanai daga jajirtacciyar matar nan ta jihar Maradi wace sunanta ya tsallaka kasashen waje saboda daukan sana’a da muhimmanci.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna