NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon taron Nakasassu da ya gudana a farkon watan Fabrairun 2025 a Abuja ya gano yadda matsalolin shugabanci ke shafar harkoki da rayuwar masu bukata na musamman a Najeriya.
To a yau za a ji mafitar matsalolin da taron yace ya gano.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna