NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun samu bakuncin wata jajirtacciyar mata da ke aikin ba da horo a fannin sana’oin hannu a ciki da wajen jamhuriyar Nijar.
Haka kuma za ku ji matsayin masu bukata ta musamman a Nijar da gwagwarmayar da al’umma ta dukufa a kai da nufin sake rubuta tarihin kasar.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna