NIAMEY, NIGER — 
A shirin Nakasa na wannan makon mun ci gaba da hira da wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya, da jin bayanin yadda yake gudanar da aikin tattaro labarai.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna