Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Wata Mata Ta Rungumi Kaddara A Harkokinta Bayan Hatsari, Nuwamba 02, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun samu bakuncin A’isha ‘yar gata wacce ta tsinci kanta cikin halin tawaya sanadiyyar hatsarin mota ba ta bari wannan al’amari ya katse mata hanzari ba saboda haka ta karkatar da harkokinta wajen wakoki da sana’oin hannu galibi na gyarar jikin mata.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Wata Mata Da Ta Rungumi Kaddara A Harkokinta Bayan Hatsari, Nuwamba 02, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG