Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Matashiya Mai Nakasa Ta Rungumi Sana’ar Hannu, Oktoba 26, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na makon muna garin Tema da ke kasar Ghana inda wata matashiyar zabiya mai tawaya a hannu ta rungumi sana’o'in hannu irin abinda ‘yan magana ke kira sana’a 10 maganin mai gasa.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

 NAKASA BA KASAWA BA: Matashiya Mai Nakasa Ta Rungumi Sana’ar Hannu, Oktoba 26, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG