Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Takunkumin Kasashen Afirka Ya Shafi Ilimin Nakasassun Yara A Nijar, Oktoba 12, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun tabo batun muhimmancin ilimin zamani a rayuwar yara da yadda takunkumin da kasashen yammacin Afrika suka kakaba wa Nijar ya rutsa da kayayakin karatun nakasassu a bana.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Takunkumin Kasashen Afirka Ya Shafi İlmîn Nakasassun Yara A Nijar, Oktoba 12, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG