Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Korafin Nakasassu A Nijar Neja Wajen Neman Aikin Gwamnati, Janairu 15, 2025


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon, mun leka jihar Neja a Najeriya ne inda muka saurari korafin nakasassu kan wariyar da suka ce ana nuna masu wajen daukan ma’aikatan gwamnati.

Za kuma mu ji ci gaban bayanai akan fafutukar wani malami makaho da ke karantarwa a wata makarantar masu ido a jihar Adamawan Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Korafin Nakasassu A Nijar Neja Wajen Neman Aikin Gwamnati, Janairu 15, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:45 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG