Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Zaben Shugabannin Majalisa Da Tasirin Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya, Yuni 16, 2023

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon akwai batun zaben shugabannin Majalissar kasa, da kuma halin da 'yan-Najeriya ke ciki game da cire tallafin man-fetur a kasar.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Zaben Shugabannin Majalisa Da Tasirin Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya, Yuni 16, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:57 0:00

XS
SM
MD
LG