Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Rikicin Shugabancin Majalisar Dokokin Najeriya Ta 10 Da Nazarin Gwamnatin Buhari Mai Barin Gado - Mayu 12, 2023

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne a kan rikicin shugabancin majalisar kasa da kuma nazarin gwamnatin Shugaba Buhari mai barin gado da kuma majalisa ta 9.

Saurari shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Batun Rikicin Shugabancin Majalisar Dokokin Najeriya.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:03 0:00

XS
SM
MD
LG