Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Shugaban Majalisar Dattawa Mai Barin-gado Da Kuma Bashin Jihar Jigawa, Yuni 09, 2023

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya kawo bayanin Shugaban Majalisar Dattijai mai-barin gado Sanata Ahmed Lawal, da maganar bashin jihar Jigawa, sai kuma maganar cire tallafin man-fetur a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Batun Shugaban Majalisar Dattawa Mai Barin-gado Da Kuma Bashin Jihar Jigawa, Yuni 09, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

XS
SM
MD
LG