Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Takaddamar 'Yan Majalisar Dattijan Najeriya Akan Kasafin Kudin Shekarar 2023, Oktoba 14, 2022

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan takaddamar da 'yan-majalissar dattijan Najeriya su ka yi kan kasafin kudin shekarar 2023 da matsalar tsaro sai kuma matsalar saka bangaranci da banbancin addini a yakin neman zaben shekarar 2023.

Saurari cikakken shirin:

MANUNIYA: Takaddamar 'Yan Majalisar Dattijan Najeriya Akan Kasafin Kudin Shekarar 2023, Oktoba 14, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

XS
SM
MD
LG