Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Kawar Da Bambance-bambancen Addini Da Kabilanci A Lokacin Zabe, Nuwamba 17, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba rikicin APC da PDP a Jihar Borno, da matsalar rashin kudin aiwatar da kasafin kudi da kuma kau da bambance-bambancen addini da Kabilanci a lokacin zabe.

APC, PDP
APC, PDP

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

MANUNIYA: Kauda Banbance-banbancen Addini Da Kabilanci A Lokacin Zabe, Nuwamba 17, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

XS
SM
MD
LG