Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Jinkirin Jan-kafa Kan Kwaskwarimar Kundin Tsarin Mulkin Najeriya, Oktoba 21, 2022

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan jinkirin jan-kafa kan kwaskwarimar kundin tsarin mulkin Najeriya da kuma taron ganawa da masu neman shugabancin Najeriya da kungiyoyin arewa su ka kira a jahar Kaduna.

Saurari cikakken shirin:

MANUNIYA: Jinkirin Jan-kafa Kan Kwaskwarimar Kundin Tsarin Mulkin Najeriya, Oktoba 21, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:55 0:00

XS
SM
MD
LG