Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Canjin Kudi A Najeriya, Nuwamba 04, 2022

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne kan shirin canjin kudi a Najeriya da kuma hirar dan-takarar shugaban kasa na Jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kan batutuwa daban-daban.

Naira
Naira
Atiku Abubakar
Atiku Abubakar

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

MANUNIYA: Batun Canjin Kudi A Najeriya, Nuwamba 03, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

XS
SM
MD
LG