Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Rikicin Cikin Gidan Jam'iyyar APC A Jihohin Taraba da Gombe, Mayu 05, 2023

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan rikicin cikin gidan Jam'iyyar APC a jihohin Taraba da Gombe da kuma maganar zakulo sabbin shugabannin majalissar Dattijai.

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

MANUNIYA: Rikicin Cikin Gidan Jam'iyyar APC A Jihohin Taraba da Gombe, Mayu 05, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00

XS
SM
MD
LG