A jiya Lahadi wasu mutane biyu akan babur suka bude wuta akan wasu masu shakatawa a wani wurin cin abince da ake cewa Cafe Restaurant Aziz Istambul dake babban birnin Ouagadougou dake Burkina Faso inda suka kashe mutane 18 da radunata wasu da dama.
Hotunan Hari da Wasu 'Yan Ta'adda Suka Kai a Babban Birnin Ouagadougou dake Burkina Faso
!['Yansanda sun mamaye babban filin dake harabar da wajen cin abinci a Cafe Restaurant bayan harin 'yan ta'adda a babban birni Ouagadougou da yayi sanadiyar mutuwar mutane 18. ](https://gdb.voanews.com/fd912008-988c-4a72-842b-699e113f646b_w1024_q10_s.jpg)
5
'Yansanda sun mamaye babban filin dake harabar da wajen cin abinci a Cafe Restaurant bayan harin 'yan ta'adda a babban birni Ouagadougou da yayi sanadiyar mutuwar mutane 18.
![Nepalese protesters, ignorin a government coronavirus lockdown to take part in a religious festival, fight with riot police, in Lalitpur.](https://gdb.voanews.com/d7a1d8e7-e26e-493e-881e-b2ea280c209d_w1024_q10_s.jpg)
6
Nepalese protesters, ignorin a government coronavirus lockdown to take part in a religious festival, fight with riot police, in Lalitpur.
![Babban Birni Ouagadougou na cikin mawuyacin hali bayan harin yan ta'adda a ranar Lahadi. ](https://gdb.voanews.com/84d5a632-9f87-46bd-b1fe-01a6d94bfa37_w1024_q10_s.jpg)
7
Babban Birni Ouagadougou na cikin mawuyacin hali bayan harin yan ta'adda a ranar Lahadi.
Facebook Forum