A Abuja 'yan kungiyar Shi'a a ne suka fito suka yi gangamin neman a sako masu madugunsu Sheikh Ibrahim Yaqub El-Zakzaky wanda tun a shekarar 2015 ya ke tsare bayan da kungiyarsa ta yi taho mu gama da ayarin motocin hafsan sojojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai a Zaria.
Hotuna: 'Yan Shi'a Sun Yi Zanga-zangar Neman A Sako Shugabansu Sheik Ibrahim Yaqub El-Zakzaky

9
ABUJA: Gangamin 'yan Shi'a, Disemba 13, 2017
Facebook Forum