Uwargidan gwamnan jihar MaryLand Yumi Hogan ta karrama wasu daliban firamare dana gaba da Firamaren har su 26, game da ayyukan su na zane-zane da yayi fice. An zabo wadannan daliban ne daga daukacin makarantun Firamari da sakandare dake fadi jihar ta Maryland.
Uwargidan Gwamnan Jihar Maryland Yumi Hogan Ta Karrama Dalibai Ciki Har Da Yar Najeriya Rabiatu Ladan

1
Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan ta karrama wasu daliban firamare dana gaba da Firamaren har su 26, da ma wata 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba 05, 2017

2
Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan tare 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba 05, 2017

3
Wasu daga cikin zane zanen 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba 05, 2017

4
'Yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba 05, 2017
Facebook Forum