An ayyana ranar 3 ga watan Disemba ta kowace shekara Ranar Nakasassu, ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da nakasassu na duniya. A Maiduguri wasu nakassasu sun bayyana muna korafe korafensu domin duniya ta sa taimaka musu.
Hotunan Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri

1
Wata nakasassa ta halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

2
Wata nakasassa ta halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

3
Hotunan Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

4
Hotunan Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri
Facebook Forum