Rundunar sojin Najeriya ta nada wa Operation Lafiya Dole sabon kwamanda a Maiduguri Manjo Rogers Nocolas. Ita ce take yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya.
Hotunan Sabon Kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas
Jiya rundunar dake fafatawa da 'yan Boko Haram ta samu sabon kwamanda

1
ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas tare da Manjo Ibrahim Attahiru, Disemba 12, 2017

2
ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas, Disemba 12, 2017

3
ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas tare da Manjo Ibrahim Attahiru, Disemba 12, 2017

4
ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas tare da Manjo Ibrahim Attahiru, Disemba 12, 2017
Facebook Forum