Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu damar ganawa da wasu daga cikin iyayen 'yan matan chibok. A karon farko da ya gana da iyayen a fadar shugaban a babban birnin tarayya Abuja.
Ganawar Shugaba Muhammadu Buhari da Iyayen 'yan matan chibok
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu damar ganawa da wasu daga cikin iyayen 'yan matan chibok.

5
Wasu daga cikin iyayen yaran da 'yan ta'adda suka sace a makarantar Chibok, suna rike da allo dake rubutun bukatar su ta a dawo musu da 'yayansu. a wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasar ta birnin tarayya Abuja. ranar Alhamis watan Janaaru 14, 2016.

6
Wasu daga cikin iyayen yaran da 'yan ta'adda suka sace a makarantar Chibok, suna kuka a wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasar ta birnin tarayya Abuja. ranar Alhamis watan Janaaru 14, 2016.