Wadanda Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama akwai Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen da Ibrahim Alfah Ahmed da Halima Djimrao da kuma Jummai Ali.
Bikin Karrama Ma'aikatan Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG
Ranar 19 ga watan Nuwamba Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama ma'aikata ciki har da na Sashen Hausa na Muryar Amurka. Nuwamba 19, 2015.

1
Wasu daga cikin wadanda aka karrama a Sashen Afrika na VOA

2
Babban Dakin Taron Da Aka Karrama Ma'aikata BBG

3
Babban Shugaban Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, wanda ya mikawa ma'aikatan kyautukan

4
Lokacin Da Ake Karrama Ibrahim Alfah Ahmed