Jama'a da dama sun taru a taron da aka gudanar a Nairobi Kangemi kasar Kenya Inda Fafaroma Ya Kai Ziyara.
Fafaroma Ya Yi Bayani A Taron Da Aka Gudanar A Nairobi Kangemi Kasar Kenya
Fafaroma Ya Yi Maganganu Na Dama A Taron Da Aka Gudanar A Nairobi Kangemi Kasar Kenya

5
Fafaroma Na Gaisawa Da Wata Mata Dake Zaune A Kan Kujerar Guragu A Taron Da Aka Gudanar A Kangemi Kasar Kenya, Nuwamba 27, 2015.

6
Fafaroma Na Gaisawa D Wani Karamin Yaro A Kan Keken Guragu, Nuwanba 27, 2015.

7
Fafaroma Na Gaisawa Da Jama'ar Da Suka Taru A Cocin St Joseph A Kangemi Kasar Kenya, Nuwamba 27, 2015.