Shugaba Muhammadu Buhari Da Sauran Shugabanni Suna Taron Koli A Kasar Iran
Shugaba Muhammadu Buhari A Wurin Taron Kolin Kasashe MAsu Arzikin Man Gas A Iran

1
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, da shugaba Hassan Rouhani na Iran, da shugaba Vladimir Putin na Rasha da sauran shugabannin kasashe masu arzikin man gas a lokacin taron kolin da suka bude yau litinin a Teheran, babban birnin kasar Iran.

2
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana gaisawa da shugaba Hassan Rouhani na kasar Iran a lokacin da ya isa zauren taron kolin a Teheran.

3
Shugabannin da suka hallara a wurin taron kolin su na gaisawa da junansu

4
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana shiga dakin taron bayan ya gaisa da shugaba Hassan Rouhani na kasar Iran.