Hotunan Dake Nuna Yadda Duniya Ta Wayi Gari A Wasu Wurare.
Duniyar Mu A Yau

6
Wani Mai Daukar Hoton Talabijin A Lokacin Da Yake Kokarin Shiga Gidan Ajiye Dabbobi Dake Regents Park London, Janairu 5, 2016.

7
Masoya Dan Wasan Cricket Richie Benaud Da Ya Rasa Ransa Sanye Da Kaya Iri Guda Domin Juyayin Rasuwar Dan Wasan, Janairu 5, 2016.

8
Wani Irin Jirgin Ruwan 'Yan Cirani Mai Dauke Da Dakin Dafa Abinci Janairu 5, 2016.