Kasar Girka ta gaza biyan bashin biliyan 1 da milayan dari 8 ga asusun lamani na duniya, wanda hakan ya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani hali.
An Rufe Injinan Cire Kudi Na ATM A Girka
An rufe Bankuna a Girka yayin da injinan cire kudi suka kasance wayam.

1
Mutane jira a banki domin karbar kudadensu.

2
Mutane na jira domin cire kudadden su daga injinan daukar kudi na ATM

3
Ma'aikacin Banki na yiwa wani mutum bayani a kofar Banki.

4
Wani mai sayar da kifi na jiran masu kwastomomi.