Kasar Girka ta gaza biyan bashin biliyan 1 da milayan dari 8 ga asusun lamani na duniya, wanda hakan ya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani hali.
An Rufe Injinan Cire Kudi Na ATM A Girka
An rufe Bankuna a Girka yayin da injinan cire kudi suka kasance wayam.

5
Wani mutum na jira a kofar banki domin kwashe kudin sa.

6
Wani mai karbar fansho yana jira a kofar Banki domin karbar kudin sa.

7
Manyan mutane na zaune bakin Banki suna jira a bude Bankin domin su karbi kudaden fanshan su.

8
Wani mutum na karanta jaridu dake rataye a wata Tireda.