.
Golden State Zakarun Bana na {NBA} Kwallon Kwando
Les Golden State Warriors ont remporté le sixième match des finales du championnat nord-américain de basketball, la NBA, face aux Cavaliers mardi soir, à Cleveland.

1
Dan wasan gaba na Golden State Draymond Green rike da kofin zakarun kwallon kwando na bana tare da Peter Guber,mai kungiyar ta Golden state.

2
Stephen Curry (30) a bangaren dama da Andre Iguodala (9) 'yan kungiyar Golden state suna murnar bayan da suka zama zakarun bana, 16, ga watan Yuni,2015.

3
'Yan kungiyar Golden State, rike da kofin da suka lashe suna nuna murnarsu, ranar Laraba 17, ga watan Yuni. 2015.

4
Magoyan bayan Cleveland Cavaliers a lokacin da aka kusa tashi wasa, an dai tashi wasan Cleveland nada 97, Jaruman Oakland wato Golden state nada 105. 16, ga, watan Yuni. 2015.