An gudanar da taron baje kolin iron noma na gargajiya a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar, ranar Lahadi 8 ga watan Afrilu, 2018.
Hotunan Baje Kolin Irin Noma Na Gargajiya a Nijar

13
Al'umar kasar Nijar sun yi marhaba da taron baje kolin irin noma na gargajiya a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar, ranar Lahadi 8 ga watan Afrilu, 2018.

14
Jama' a da dama suka halarci taron baje kolin irin noma na gargajiya a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar, ranar Lahadi 8 ga watan Afrilu, 2018.
Facebook Forum