Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai, inda ya tattauna da matasa masu kirkirar fasahohi kan dogoro da kai. Ranar 4, 2018,
Osinbajo Ya Kai Ziyara Cibiyar Bincike Ta Kimiyya Da Fasaha Da Ke Abuja
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai.

1
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo, yayin ziyarar da ya kai cibiyar binciken kimiyya da fasaha a Abuja. Afrilu, 4, 2018

2
Farfesa Yemi Osinbajo yana jawabi cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018

3
Farfesa Yemi Osinbajo yana jawabi cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018

4
Farfesa Yemi Osinbajo yana jawabi cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018
Facebook Forum