Rundunar Sojin Najeriya karkashin Operation Lafiya Dole, ta bayyana nasarorin da ta ke samu a yunkurin kawar da yan kungiyar Boko Haram da suka fice daga dajin Sambisa.Rundanar ta ce ta hallaka 'yan kungiyar guda 3 tare da cafke wasu 5 sannan ta kubutar da mutane 149 a kauyen Yerimari Kura ranar Asabar.
Rundunar Operation Lafiya Dole Ta Ceto Mutane 149 Daga Hannun Boko Haram

1
Wasu daga cikin mutane 149 da rundunar ta ceto wadanda ke samun kulawa asibitin 21 Brigade

2
Kauyen Yerimari Kura

3
Kauyen Yerimari Kura

4
Wasu daga cikin mutane 149 da rundunar ta ceto wadanda ke samun kulawa asibitin 21 Brigade