Anyi bikin ranar tunawa da sojojin da suka kwanta da dama wato "Memorial Day" wace ake yi a ranar Litinin ta karshe a watan Mayun kowace shekara domin karama wadanda suka mutu a lokacin yaki kuma ranar ta kasance ranar hutu a duk fädin kasar tun shekarar 1971.
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Halarci Bikin Tunawa Da Sojojin Da Suka Kwanta Dama

5
Shugaban Donald Trump ya halarci bikin ranar tunawa da sojojin da suka kwanta dama a makabartar Arlington dake jihar Virginia, ranar 29 ga watan Mayu 2017.

6
Wani tsohon sojan ruwan dakarun Amurka Yeoman Mark Stallins daga jihar Denver ya halarci bikin ranar tunawa da sojojin da suka kwanta dama a makabartar dake jihar Denver inda ya busa sarewa, ranar 29 ga watan Mayu 2017.

7
Wani ma'akacin na hukumar kula da wuraren shaktawa na sa ido a dandalin tunawa da 'yan mazan jiya

8
An saka tutoci a kaburbura dake a makabartar Leavenworth a ranar tunawa da sojojin da suka kwanta dama a makabartar dake jihar Kansas, ranar 29 ga watan Mayu 2017.
Facebook Forum