Ma’aikatar sufurin jiragen sama da hukumar FAAN sun fara gwaji a kan aikin sufurin jiragen saman Najeriya yayin da ake sa ran bude filayen jiragen saman kasar kwanan nan.
A daidai lokacin da Bankin Duniya ya fitar da rahoton da ke cewa tattalin arzikin Najeriya zai iya durkushewar da bai taba yi ba cikin shekaru 40, mahukuntan kasar sun dauki matakin fitar da kudi Naira tiriliyan 2.3 domin tallafa wa tattalin arzikin kasar.
Domin Kari